Yah 4:25 HAU

25 Sai matar ta ce masa, “Na san Masihi yana zuwa, wanda ake kira Almasihu. Sa'ad da ya zo kuwa, zai sanar da mu kome.”

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:25 a cikin mahallin