Yah 4:46 HAU

46 Sai ya sāke zuwa Kana ta ƙasar Galili, inda ya mai da ruwa ruwan inabi. A Kafarnahum kuwa akwai wani bafada wanda ɗansa ba shi da lafiya.

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:46 a cikin mahallin