Yah 4:9 HAU

9 Sai Basamariyar ta ce masa, “Ƙaƙa kai Bayahude za ka roƙe ni ruwan sha, ni da nake Basamariya?” (Don Yahudawa ba sa cuɗanya da Samariyawa).

Karanta cikakken babi Yah 4

gani Yah 4:9 a cikin mahallin