Yah 5:14 HAU

14 Bayan haka Yesu ya same shi a Haikali, ya ce masa, “Ka ga fa, ka warke! To, ka daina yin zunubi, don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka.”

Karanta cikakken babi Yah 5

gani Yah 5:14 a cikin mahallin