Yah 6:11 HAU

11 Yesu ya ɗauki gurasar, bayan ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa waɗanda suke zazzaune. Haka kuma ya yi da kifin, gwargwadon abin da ya ishe su.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:11 a cikin mahallin