Yah 6:23 HAU

23 Akwai kuwa waɗansu ƙananan jirage daga Tibariya da suka iso kusa da wurin nan da taron suka ci gurasa bayan Ubangiji ya yi godiya.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:23 a cikin mahallin