Yah 6:45 HAU

45 A rubuce yake cikin littattafan annabawa cewa, ‘Dukkansu Allah ne zai koya musu.’ To, duk wanda ya ji, ya kuma koya wurin Uba, zai zo gare ni.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:45 a cikin mahallin