Yah 6:64 HAU

64 Amma fa akwai waɗansunku da ba su ba da gaskiya ba.” Domin tun farko Yesu ya san waɗanda ba su ba da gaskiya ba, da kuma wanda zai bāshe shi.

Karanta cikakken babi Yah 6

gani Yah 6:64 a cikin mahallin