26 Ga shi nan kuwa, yana magana a fili, ba su ce masa kome ba! Ya yiwu kuma shugabanni sun san lalle wannan shi ne Almasihu?
Karanta cikakken babi Yah 7
gani Yah 7:26 a cikin mahallin