Yah 8:24 HAU

24 Shi ya sa na ce muku za ku mutu da zunubanku. Domin in ba ku gaskata ni ne shi ba, za ku mutu da zunubanku.”

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:24 a cikin mahallin