Yah 8:26 HAU

26 Akwai abubuwa da yawa da zan faɗa game da ku, in kuma hukunta. Amma shi wannan da ya aiko ni mai gaskiya ne. Abin da na jiyo daga gare shi kuwa, shi nake shaida wa duniya.”

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:26 a cikin mahallin