Yah 8:6 HAU

6 Sun faɗi haka ne don su gwada shi, ko sa sami hanyar kai ƙararsa. Amma Yesu ya sunkuya, ya yi ta rubutu a ƙasa da yatsa.

Karanta cikakken babi Yah 8

gani Yah 8:6 a cikin mahallin