Yah 9:17 HAU

17 Sai suka sāke ce wa makahon, “To, kai fa, me ka gani game da shi, da yake kai ya buɗe wa ido?” Ya ce, “Ai, annabi ne.”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:17 a cikin mahallin