Yah 9:27 HAU

27 Ya amsa musu ya ce, “Na riga na faɗa muku, ba ku ji ba. Don me kuke so ku sāke ji? Ko ku ma kuna so ku zama almajiransa ne?”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:27 a cikin mahallin