Yah 9:39 HAU

39 Yesu ya ce, “Na shigo duniyan nan ne don rarrabewa, domin waɗanda ba sa gani su gani, waɗanda suke gani kuma su makance.”

Karanta cikakken babi Yah 9

gani Yah 9:39 a cikin mahallin