7 ya ce masa, “Je ka, ka wanke ido a ruwan Siluwam,” wato aikakke. Shi ke nan sai ya je ya wanke ido, ya komo yana gani.
Karanta cikakken babi Yah 9
gani Yah 9:7 a cikin mahallin