Yahu 1:11 HAU

11 Kaitonsu! Don sun bi halin Kayinu, sun ɗunguma cikin bauɗewar Bal'amu don kwaɗayi, sun kuma hallaka ta irin tawayen Kora.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:11 a cikin mahallin