Yahu 1:8 HAU

8 Haka kuma masu mafarke-mafarken nan, sukan ƙazantar da jikinsu, su ƙi bin mulki, su kuma yi wa masu ɗaukaka baƙar magana.

Karanta cikakken babi Yahu 1

gani Yahu 1:8 a cikin mahallin