Yak 2:6 HAU

6 Amma, kun wulakanta matalauta! Ashe, ba masu arzikin ne suke matsa muku ba? Ba su ne kuwa suke janku zuwa gaban shari'a ba?

Karanta cikakken babi Yak 2

gani Yak 2:6 a cikin mahallin