2 Domin dukanmu muna yin kuskure da yawa. In kuwa mutum ba ya shirme a maganarsa, to, shi cikakken mutum ne, yana kuwa iya kame duk sauran gaɓoɓinsa ma.
Karanta cikakken babi Yak 3
gani Yak 3:2 a cikin mahallin