Yak 4:6 HAU

6 Allah shi yake yin mayalwacin alheri. Domin haka Nassi ya ce, “Allah yana gāba da masu girmankai, amma yana yi wa masu tawali'u alheri.”

Karanta cikakken babi Yak 4

gani Yak 4:6 a cikin mahallin