Yak 4:8 HAU

8 Ku kusaci Allah, shi ma zai kusace ku. Ku tsarkake al'amuranku, ya ku masu zunubi. Ku kuma tsarkake zukattanku, ya ku masu zuciya biyu.

Karanta cikakken babi Yak 4

gani Yak 4:8 a cikin mahallin