Yak 5:3 HAU

3 Zinariyarku da azurfarku sun ɓāci ƙwarai, ɓācin nan nasu kuwa zai zama shaida a kanku, yă ci naman jikinku kamar wuta! Kun dai jibge dukiya a zamanin ƙarshen nan!

Karanta cikakken babi Yak 5

gani Yak 5:3 a cikin mahallin