1 Sar 1:13 HAU

13 Ki tafi wurin sarki Dawuda, ki ce masa, ‘Ran sarki ya daɗe, ashe, ba ka rantse mini ba cewa, Sulemanu ɗana zai yi mulki bayanka, shi ne kuma zai hau gadon sarautarka? Me ya sa Adonija ya zama sarki?’

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:13 a cikin mahallin