1 Sar 1:38 HAU

38 Saboda haka sai Zadok, firist, da annabi Natan, da Benaiya ɗan Yehoyada, da masu tsaron lafiyar sarki, suka tafi, suka sa Sulemanu ya hau alfadarin sarki Dawuda. Suka kuma kai shi Gihon.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:38 a cikin mahallin