1 Sar 1:4 HAU

4 Ko da yake yarinyar kyakkyawa ce ƙwarai, ta zama mai lura da sarki, ta kuwa yi masa hidima, amma sarki bai yi jima'i da ita ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:4 a cikin mahallin