1 Sar 1:48 HAU

48 Sa'an nan ya ce, ‘Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila wanda ya sa ɗaya daga cikin zuriyata ya hau gadon sarautata yau, idona kuwa ya gani.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:48 a cikin mahallin