1 Sar 1:51 HAU

51 Aka faɗa wa Sulemanu cewa ga Adonija yana jin tsoron sarki Sulemanu, gama, ga shi, ya kama zankayen bagade, yana cewa, “Bari sarki Sulemanu ya rantse mini tukuna, cewa ba zai kashe ni ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:51 a cikin mahallin