53 Sarki Sulemanu kuwa ya aika aka kawo shi daga bagaden. Da ya zo, sai ya rusuna, ya gai da sarki Sulemanu. Sulemanu ya ce masa, “Tafi gidanka.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 1
gani 1 Sar 1:53 a cikin mahallin