1 Sar 1:7 HAU

7 Ya gama baki da Yowab ɗan Zeruya, da Abiyata, firist. Su kuwa suka yarda su goyi bayansa, su taimake shi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 1

gani 1 Sar 1:7 a cikin mahallin