1 Sar 10:16 HAU

16 Sarki Sulemanu ya yi manyan garkuwoyi guda ɗari biyu da zinariya. Anyi kowace garkuwa da shekel ɗari shida na zinariya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:16 a cikin mahallin