1 Sar 10:20 HAU

20 Akwai siffar zaki goma sha biyu suna tsaye a kowane gefen matakan nan shida. Ba a taɓa yin irinsu a kowace masarauta ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:20 a cikin mahallin