1 Sar 10:25 HAU

25 Kowannensu yakan kawo masa yawan kyautai na kayayyakin azurfa, da na zinariya, da riguna, da turare, da kayan yaji, da dawakai, da alfadarai kowace shekara.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:25 a cikin mahallin