1 Sar 11:1 HAU

1 Sarki Sulemanu ya ƙaunaci baƙin mata. Banda 'yar Fir'auna, Sarkin Masar, ya auri matan Mowabawa, da na Ammonawa, da na Edomawa, da na Sidoniyawa, da na Hittiyawa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:1 a cikin mahallin