1 Sar 11:11 HAU

11 Saboda haka Ubangiji ya ce wa Sulemanu, “Tun da yake ka yi haka, ba ka kuwa kiyaye umarnina da dokokina waɗanda na umarce ka da su ba, to, hakika zan ƙwace mulki daga gare ka, in ba baranka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:11 a cikin mahallin