1 Sar 11:17 HAU

17 Amma Hadad ya tsere zuwa Masar tare da waɗansu Edomawa, barorin tsohonsa. Hadad yana ɗan saurayi a lokacin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:17 a cikin mahallin