20 Ita kuwa ta haifa masa ɗa, Genubat, wanda Tafenes ta yi renonsa a gidan Fir'auna. Genubat kuwa ya zauna tare da 'ya'yan Fir'auna, maza.
Karanta cikakken babi 1 Sar 11
gani 1 Sar 11:20 a cikin mahallin