1 Sar 11:32 HAU

32 Amma Sulemanu, zai sami kabila ɗaya saboda bawana Dawuda, da kuma ɗaya saboda Urushalima, wato birnin da na zaɓa daga cikin kabilan Isra'ila duka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:32 a cikin mahallin