1 Sar 11:34 HAU

34 Duk da haka ba zan karɓe sarauta duka daga hannunsa ba, amma zan bar shi ya yi mulki muddin ransa saboda bawana Dawuda, wanda na zaɓa, wanda ya kiyaye umarnaina da dokokina.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:34 a cikin mahallin