1 Sar 11:36 HAU

36 Duk da haka zan ba ɗansa kabila guda, domin bawana Dawuda ya kasance da fitila kullum a gabana a Urushalima, birnin da na zaɓa in sa sunana.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:36 a cikin mahallin