1 Sar 11:4 HAU

4 sa'ad da Sulemanu ya tsufa sai suka janye zuciyarsa zuwa bin waɗansu gumaka, bai bi Ubangiji Allahnsa da zuciya ɗaya kamar yadda tsohonsa, Dawuda, ya yi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:4 a cikin mahallin