1 Sar 11:7 HAU

7 Sulemanu ya gina wa Kemosh, wato gunkin Mowab, da Molek, gunkin Ammonawa, masujadai a kan dutsen da yake gabas da Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:7 a cikin mahallin