1 Sar 12:16 HAU

16 Da mutanen Isra'ila suka ga sarki ya ƙi jin roƙonsu, sai suka yi ihu, suna cewa, “A yi ƙasa da Dawuda da iyalinsa. Me suka taɓa yi mana? Mazajen Isra'ila, bari duka mu tafi gida! Mu bar Rehobowam ya lura da kansa!”Jama'ar Isra'ila fa suka tayar,

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:16 a cikin mahallin