1 Sar 12:18 HAU

18 Sa'an nan sarki Rehobowam ya aiki Adoniram, shugaban aikin tilas, sai mutanen Isra'ila suka jajjefe shi da duwatsu har lahira. Sarki Rehobowam kuwa ya gaggauta, ya hau karusarsa, ya tsere zuwa Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:18 a cikin mahallin