1 Sar 12:27 HAU

27 Idan mutanen nan sun ci gaba da zuwa Urushalima don miƙa wa Ubangiji hadayu, zuciyarsu za ta koma kan sarki Rehobowam, na Yahuza, za su kashe ni, su koma wurinsa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:27 a cikin mahallin