1 Sar 12:6 HAU

6 Sarki Rehobowam kuwa ya nemi shawara daga wurin dattawa, waɗanda suka bauta wa tsohonsa, Sulemanu, lokacin da yake da rai. Ya ce musu, “Wace shawara za ku ba ni don in amsa wa mutanen nan?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:6 a cikin mahallin