1 Sar 12:9 HAU

9 Ya ce musu, “Wace shawara za ku ba ni don in amsa wa mutanen nan da suka roƙe ni wai in rage musu nawayar da tsohona ya aza musu?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:9 a cikin mahallin