1 Sar 13:21 HAU

21 sai ya kira annabin Allah, wanda ya zo daga Yahuza, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Da yake ba ka yi biyayya da maganar Ubangiji ba, ba ka kuma kiyaye umarnin da Ubangiji Allahnka ya umarce ka da shi ba,

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:21 a cikin mahallin