24 Sa'ad da annabin Allah ya tafi, sai zaki ya gamu da shi a hanya, ya kashe shi, ya jefar da gawarsa a kan hanya. Sai jakin da zakin suka tsaya kusa da gawar.
Karanta cikakken babi 1 Sar 13
gani 1 Sar 13:24 a cikin mahallin