1 Sar 13:26 HAU

26 Sa'ad da tsohon annabin nan ya ji, sai ya ce, “Wannan annabin Allah ne, wanda bai yi biyayya da maganar Ubangiji ba, saboda haka Ubangiji ya bashe shi ga zaki ya yayyage shi, ya kashe shi, kamar yadda Ubangiji ya faɗa masa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:26 a cikin mahallin